Posts

Sanarwa ga members din white house pkm

Aslm jama'ar WHP (white house pkm), WHP tana sanar da members dinta game da zaman da takeyi a kowace karshen watanni biyu, wanda za'a gudanarshi a cikin wannan wata da muke ciki a rana kamar haka 29/05/2020  Allh ya bada ikon zuwa ameen

Gayyatar yan'uwa da abokan arziki

Aslm Sanarwa ga jama'a, white house pkm  tanai muku barka da sllh, tare dafatan Allh y maimaita mana ameen,White house tana sanar dakai cewa gobe da misalin karfe hudu na yamma, ashirin da biyar ga watan mayu shekaran alif dubu biyu da ashirin (4:00pm 25/05/2020) za'a hallara a bakin whitehouse zuwa wajen babaqu Allh y bada ikon zuwa am.