Gayyatar yan'uwa da abokan arziki

Aslm Sanarwa ga jama'a, white house pkm
 tanai muku barka da sllh, tare dafatan Allh y maimaita mana ameen,White house tana sanar dakai cewa gobe da misalin karfe hudu na yamma, ashirin da biyar ga watan mayu shekaran alif dubu biyu da ashirin (4:00pm 25/05/2020) za'a hallara a bakin whitehouse zuwa wajen babaqu Allh y bada ikon zuwa am.

Comments