Sanarwa ga members din white house pkm
Aslm jama'ar WHP (white house pkm), WHP tana sanar da members dinta game da zaman da takeyi a kowace karshen watanni biyu, wanda za'a gudanarshi a cikin wannan wata da muke ciki a rana kamar haka 29/05/2020 Allh ya bada ikon zuwa ameen
Comments
Post a Comment